Wikidata:Main Page/Welcome/ha

From Wikidata
Jump to navigation Jump to search
This page is a translated version of the page Wikidata:Main Page/Welcome and the translation is 100% complete.

Wikidata tushe ne na budewa kuma ilimi ne wanda mutane da natural komfuta zasu iya karantawa da kuma shirya su.

Wikidata tana aiki ne a matsayin babban ajiyar tsararren bayanan 'na' yan'uwanta ta Wikimedia ciki har da Wikipedia, Wikivoyage, Wiktionary, Wikisource, da sauransu.

Wikidata kuma yana ba da tallafi ga wasu shafuka da ayyuka da yawa fiye da ayyukan Wikimedia kawai! Abubuwan da ke cikin Wikidata shine samun shi kyauta ba lasisi, exported using standard formats, da can be interlinked to other open data sets akan gidan yanar sadarwar data da aka haɗa.